An gudanar da wani taron bita na yanki a birnin Tillabéri domin yaɗa shirin sake fasalin jamhuriyar Nijar na shekarar 2025 zuwa 2029. Wannan taro ya mayar da hankali ne kan bayyana manufofi da tsare-tsaren da ke ƙunshe a cikin shirin na tsawon shekaru huɗu ga al'umma da masu ruwa da tsaki a yankin na Tillabéri.
Taron wayar da kan jama'a kan shirin sake fasalin jamhuriyar Nijar a Tillabéri