Hukumar ANPE ta Maradi ta halarci taron masu sana'o'i na FOREMA

Agence nigérienne de presse
Hoto ta Anp

Hukumar kula da samar da ayyukan yi ta ƙasa reshen yankin Maradi wato ANPE ta halarci taron masu sana'o'i da 'yan kasuwa na yankin da aka fi sani da FOREMA. Wannan zama ya mayar da hankali ne kan harkokin kasuwanci da kuma ci gaban masu sana'a a yankin na Maradi.