Ana shirin gudanar da bikin baje kolin fasaha da al'adu na Prix Dan Gourmou karo na 13 a birnin Tahoua.
Daraktan al'adu na yankin Tahoua ya bayyana cewa an kammala dukkan shirye-shiryen da suka dace domin karɓar baƙi da kuma gudanar da wannan gagarumin taron kamar yadda aka tsara.