Ministan Ilimi ya ziyarci makarantar Croix-Rouge a Yamai

Ministan Ilimi na Ƙasa ya kai wata ziyara a makarantar firamare ta Croix-Rouge da ke birnin Yamai (Niamey).

Wannan ziyara ta gudana ne a ƙarƙashin shirin nan da aka sanya wa lakabi da 'Une semaine, une école'.